Za’a cigaba da rajistan zabe har zuwa watan Yuni ne ba Maris ba – Binciken DUBAWA
An kaddamar da rajistan wadanda suka cancanci kada kuri’a a zaben shekarar 2023 mai zuwa ranar litini 28 ga watan ...
An kaddamar da rajistan wadanda suka cancanci kada kuri’a a zaben shekarar 2023 mai zuwa ranar litini 28 ga watan ...
Sadiya ta ce a shirin ana biyan kudi N5,000 ne ga gidajen fakirai wadanda yawanci a yankunan karkara su ke.
Makonni hudu kenan tun bayan samun Mohammed Atiku Abubakar da cutar Coronavirus, amma har yau ba ta rabu da jikin ...
Ehanire ya yi wannan karin hasken ne a lokacin da ya ke amsa tambayoyi a ranar Litinin a Abuja.
Ganduje da APC sun gabatar da wannan korafin ne ta hannun lauyoyin su, Offiong Offiong da Ahmad Raji.
An dai dage zaben ne daga ranar 16 Ga Fabrairu da 2 Ga Maris, zuwa 23 Ga Fabrairu da kuma ...
Jami’in hukumar zabe na jihar Riskuwa Arab-Shehu ya sanar da haka a yake zantawa da manema labarai a garin Kano ...
INEC ta rantsar da su yau.
Wa'adin da suka ba gwamnati ya kai karshe.
Wadannan kananan hukumomin sun hada da Alkaleri, Bauchi, Bogoro, Dass, Tafawa Balewa, Toro da Warji.