Kotu ta bada belin mahaifiyar wadda ta kashe mijin ta, Mayam Sanda byAshafa Murnai January 11, 2018 0 An dage shari’ar sai ranar 12 Ga Maris, 2019 domin a fara sauraren ba’asin karar.