NAJERIYA: Kashi 70% na wadanda Korona ta kashe, masu fama da ciwon sugar da hawan-jini ne – Ministan Lafiya
Ya ce yawancin su duk su na da ciwon hawan-jini da ciwon sugar tun kafin su kamu da cutar Coronavirus.
Ya ce yawancin su duk su na da ciwon hawan-jini da ciwon sugar tun kafin su kamu da cutar Coronavirus.
Gwamnatin jihar Legas ta sallami wasu marasa lafiya biyar da suka warke da daga cutar coronavirus.
Guguwar tsigau ta tsige sanatoci da dama da mammbobin majalisar tarayya.