Saduwa da mace sau 21 a wata na kare namiji daga kamuwa da Daji – Likita
Alamun wannan cutar sun hada da rashin iya yin fitsari yadda ya kamata,yin fitsari da jini,ciwon kirji da sauran su.
Alamun wannan cutar sun hada da rashin iya yin fitsari yadda ya kamata,yin fitsari da jini,ciwon kirji da sauran su.
Sun ce baya ga nuna ko mutum na dauke da cutar sakamakon gwajin na nuna matsayin da cutar ya kai ...
Shan tabar sigari, giya na iya kawo cutar.
Likitoci sun bayyana cewa bakaken fata Yan Kasashen Afrika sun fi fama da cutar dajin dake Kama marainai.