Yin fitsari bayan an gama jima’i na samar da kariya ga ma’aurata daga wasu cututtuka – Binciken Kwararru
Maza su guji amfani da kororo roba dake dauke da sinadarin 'spermicidal lubrication'.