KUƊIN SHIGA: Najeriya za ta sayar da manyan titinan kasar nan ga manyan ‘yan kasuwa
Fashola ya ce idan aka fara tsarin, harkokin sufurin motocin haya zai karu, kuma zai kara daraja da inganci sosoi ...
Fashola ya ce idan aka fara tsarin, harkokin sufurin motocin haya zai karu, kuma zai kara daraja da inganci sosoi ...
Ministan Ayyuka, Babatunde Fashola ne ya bayyana wa manema labarai haka, bayan tashi daga taron a Villa, Fadar Gwamnatin Najeriya.