Ko Shugabannin Tsaro ‘Yan Arewa Sun Magance Matsalar Tsaron Arewa?
Mansur Dan-Ali, dan Jihar Zamfara ne, jihar da ta fi kowace afkawa mummunar matsalar tsaro a cikin shekarun nan hudu.
Mansur Dan-Ali, dan Jihar Zamfara ne, jihar da ta fi kowace afkawa mummunar matsalar tsaro a cikin shekarun nan hudu.
Maharan har su 20 sun far wa wannan gidan kwallo ne sanye da kayan sojoji da na 'yan sanda.
Gaba daya batakashin bai dauke mu tsawon mintuna 45 ba domin mayakan Boko Haram din sun fi karfin mu a ...
Ministan ya ce za su horar da su a karamar hukumar Bama, dake jihar Barno.