Matakai 9 da gwamnati za ta bi don kauce wa sake barkewar rikicin Fulani da Manoma har abada
Sai shirin wayar da kai da samar da Ilimi da kuma isar da sakonni.
Sai shirin wayar da kai da samar da Ilimi da kuma isar da sakonni.
Abin da Buhari ke nufi da ya yi maganar Libya a watannin baya, ya na nufin yadda aka rika shigo ...
Sadique Abubakar, wanda ya yi wa sajojin Sama jawabi a Jalingo kafin su karasa, ya hore su da su zama ...
MURIC ta ce kashe-kashen da ke faruwa tsakanin makiyaya da manoma fa ya shafi kowa ne.
Manoman shinkafa 39,000 ne za su amfana daga wannan rabo a jihar Kebbi .
Misal ya ce zaman lafiya ya dawo yankunan da akayi rikicin.
Ya sanar da haka ne a hira da ya yi da kamfanin dillancin labaran Najeriya a Minna.
Kamar shekaru 30 da suka wuce abin da ya yi baya can, Fulani makiyaya matsotara ne
“Mu na dukkan kokarin da za mu gamun magance rikice-rikicen makiyaya da manoma.