ZABEN 2019: ‘Yan Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman a filin Arfa byMohammed Lere August 20, 2018 Dodo ya ce yin irin wannan addua ya zama dole ganin cewa kafin Hajji mai zuwa an yi zaben 2019.