MASARAUTAR ZAZZAU: Yerima Mannir ya zama Madakin Zazzau
Wannan nade-nade na daga cikin sabbin nade-naden da Sarki Bamalli yayi a cikin makin jiya a kasar zazzau.
Wannan nade-nade na daga cikin sabbin nade-naden da Sarki Bamalli yayi a cikin makin jiya a kasar zazzau.
Idan har Iya ya samu kujerar sarautar Zazzau, gidan Katsinawa za su ci gaba da sarautar ke nan fiye da ...
Magajin Gari Ahmed Bamalli, Ɗan marigayi magajin garin Zazzau Nuhu Bamalli ne.