Shugaban kungiyar MASSOB Ralph Nwazurike ya zo Kaduna neman ayi sulhu da kungiyoyin Matasan Arewa
Nwazurike ya yi alkawarin za su kare mutuncin duk wani dan Arewa da yake yankin Kudu Maso Gabas.