Kwararan Hujjoji: Kwankwadar manja baya warkar da Korona – Binciken Dubawa
Sai dai kuma, bincike da DUBAWA ta yi ya karyata wannan zance na sa.
Sai dai kuma, bincike da DUBAWA ta yi ya karyata wannan zance na sa.
Anthony ya sace manjan ne a dakin abokan sa.