HAJJIN BANA: Aƙalla Alhazai 6,856 suka sauka garin Madina daga Najeriya
Maniyyata daga jihohin Kaduna, Kogi, Kwara, Legas da jihar Katsina aka riga akayi gaba da su.
Maniyyata daga jihohin Kaduna, Kogi, Kwara, Legas da jihar Katsina aka riga akayi gaba da su.
Akalla maniyyata 1,529 ne suka fara tashi daga Najeriya zuwa aikkin hajjin bana.
" Idan har ba a rubuta sunan sa ba, ta yaya sunan sa ya zo daidai da sunan da ke ...
Ya sanar da hakan ne da ya ke zantawa da manema labarai ranar Laraba a Abuja.
Haruna ya ce gwamnati ta ba jihar kujeru 1200 ne a hajin bana sannan Fulani makiyaya ne suka fi yawa ...