BARNO: Akalla mutane 30 ne suka mutu a harin kunar bakin wake da aka kai garin Mandarari byMohammed Lere June 17, 2019 0 Su dai wadannan 'yan kunar bakin wasu, ance su uku mata biyu da namiji daya.