Yadda mutanen Gwoza suka tarbi Sarkin su shekaru 5 bayan Boko Haram sun kore shi
Ndume ya ce idan aka kakkabe su, mazauna yankin su ma za su samu damar komawa gida.