An nada Ahmed Musa Sardaunan Matasa a Kano byMohammed Lere June 16, 2017 0 Matasan sun ce sun karrama Ahmed Musa ne saboda nuna masa cewa matasan Arewa na tare da shi.