An Kama mutane ukun da Suka kashe likita a Abuja byAisha Yusufu July 21, 2020 0 Manzah ya ce sun Kama Mutum biyu a Lafia jihar Nassarawa dayan Kuma garin Jos jihar Filato.