HARIN JIRGIN ƘASAN ABUJA: Kotu ta ƙi bayar da belin Tukur Mamu
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi fatali da neman belin da Tukur Mamu ya shigar ta hannun lauyan ...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yi fatali da neman belin da Tukur Mamu ya shigar ta hannun lauyan ...
Wanda ake tuhuma (Mamu) ya yi amfani da aikin sa na ɗan jarida wajen taimaka wa kungiyoyin ta’addanci na gida ...
An kama Mamu a lokacin da ya ke jiran wani jirgi wanda zai shiga zuwa Saudi Arabiya daga Cairo, babban ...
Mamu ya ce yana so ya tabbatar wa mutane cewa har yanzu akwai sauran fasinjojin dake tsare hannun 'yan bindigan.