Yadda tsohon minista Mamman ya dumbuzi naira miliyan 20 ya biya ɗakin Otel cikin kuɗin gina tashar Mambila
Mai shari’a Omotosho, ya ɗage zaman sauraron shari’ar har zuwa ranar 13 ga watan Janairun 2025 domin cigaba da zaman ...
Mai shari’a Omotosho, ya ɗage zaman sauraron shari’ar har zuwa ranar 13 ga watan Janairun 2025 domin cigaba da zaman ...
Yaro tun bai tafasa ba zai nemi konewa. Sai ka gansu a jami'o'i kamar ƴaƴan tsaki, ba su san gaban ...
Mafi yawan ɗaliban dai sun samo waɗannan Satifiket ne daga Jami'o'in kasashen Togo, Benin da wasu jami'o'i dake kasashen waje.
Amin ya ce sun bankaɗo harkallar Satifiket da ake yi yanzu a jami'o'i, ba tare da ɗalibai sun kammala karatu ...
Haka kuma tsarin IPPIS ya sa jami'o'i ba su iya ɗaukar malamai na wucin-gadi, domin cike gurabun da suke da ...
Ya ƙara da cewa kyautata walwala da jin daɗin ma'aikata ne zai kasance abin bai wa muhimmanci sosai a ƙarƙashin ...
A wata sanarwa da Femi Adesina yan fitar da yammacin Laraba, shugaba Buhari ya maye gurbin su da ministocin Muhalli ...
Allah yayi wa marigayi Abba Kyari rasuwa a makon da ya gabata a dalilin fama da yayi da cutar Korona ...
Cecelia Ibru: Tsohuwar shugaban bankin Oceanic, ita ama tana da mallakin kadadrori a Dubai da ya kai dala miliyan 4.3 ...
Haka Buhari ya bayyana wa Mujallar Interview wadda ta yi tattaunawa ta musamman da shi ta hanyar tura masa tambayoyi ...