BINCIKEN ‘Pandora Papers’: An bankaɗo sirrin gadangarƙamar da ke tsakanin Sambo Dasuƙi da rigimammen ɗan kwangilar Tashar Wutar Lantarkin Mambilla
Duk da a lokacin mulkin Jonathan an biya Adesanya tsabar kuɗi dala miliyan 55.3 kuɗin kashe rigima, har yau tsugune ...