HATTARA DAI: NAFDAC ta gargaɗi al’umma kan amfani da wani maganin maleriya na bogi
"Ana umartar dukkan daraktocin shiyya-shiyya da su sa ido tare da ƙwace maganin da zarar sun gani a jihohinsu.
"Ana umartar dukkan daraktocin shiyya-shiyya da su sa ido tare da ƙwace maganin da zarar sun gani a jihohinsu.
Shugaban WHO Tedros Ghebreyesus ya ce maganin zai taimaka wajen kare mutane musamman kananan yara daga kamuwa da cutar.
Maganin na da ingancin samar da Kashi 30% na kariya daga kamuwa da cutar sannan ingancin maganin na saurin warwarewa ...