Malejin tsadar kayan masarufi ya dangwale, burkin raɗaɗin tsadar rayuwa ya kwance a gejin 30.64
Ƙididdigar ta NBS ta nuna cewa tsadar kayan abinci ta cilla har zuwa kashi 30.64 cikin Satumba, idan aka yi ...
Ƙididdigar ta NBS ta nuna cewa tsadar kayan abinci ta cilla har zuwa kashi 30.64 cikin Satumba, idan aka yi ...
An samu ƙarin kashi 1.72 a watan Agusta, idan aka kwatanta da watan Yuli, 2023. Kamar yadda alƙaluman ƙididdiga suka ...
Idan za a tuna, cikin watan Maris sai da tsadar rayuwa ta kai kashi 24.46, a Fabrairu kuwa ta kai ...
Tsadar rayuwa ta ƙaru da kashi 15.63 a cikin watan Disamba, 2021 idan aka kwatanta ko aka auna ta watan ...
Sai dai kuma duk da haka ƙididdigar ta nuna har yanzu har yanzu farashin kayan abinci sai ma ƙaruwa ya ...
Rabon da farashin kayan abinci ya yi tsadar irin wadda ya yi a cikin watan Janairu, 2021, tun cikin 2008.
CPI na dora kasashen duniya 180 a kan sikelin malejin satar kudaden gwamnati, ba wai a kan ra’ayoyin jama’a ko ...
Kashe-kashen Boko Haram da hare-haren masu garkuwa ya hana manoma zuwa gonaki debe amfanin gonar da su ka noma.