SABUWAR RIGIMAR CANJIN KUƊI: Gwamnatin Buhari ta ce Kotun Ƙoli ba ta da hurumin sauraren ƙarar da gwamnoni uku su ka shigar
Gwamnati ta ce babu ruwan Kotun Ƙoli da wannan karankatakaliya, domin ba rikici ba ne tsakanin gwamnatocin jihohi da gwamnatin ...