ABIN DA MASU KARATU SUKA CE: Kashi 60 bisa 100 sun ce El-Rufai ya musanya wadanda suka fadi jarabawa amma a horas da wadanda basu ci ba
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.
Akalla mutane sama da 600 ne suka fadi ra’ayinsu kan wannan shiri na gwamnati.
Za a rufe karba ranar 23 ga watan Nuwamba.
Buhari ya bar Najeriya zuwa jiyya a karo na biyu ranar 7 Ga Mayu, ya dawo ranar 19 Ga Augusta, ...
" Koran malamai 21,000 rashin tausayi ne sannan kuma hakan kololowa ce na rashin tunani.
Kungiyar Malamai NUT a jihar Kaduna ta sanar cewa za ta shiga yajin aiki daga ranar 23 ga watan Nuwamba.
Za a duba wadanda suka Kai kuka Kan sakamakon jarabawar.
Ango wanda shine Sakataren kungiyar malamai NUT, ya ce a gaskiya gwamna El-Rufai bai kyata wa malamai ba da ya ...
Yayin da Hukumar Daukar Malaman Makaranta ta Najeriya ke auna nagartar ilmi ta hanyar kwararrun malamai, ita kuwa WAEC ta ...
cibiyar TRCN na kokarin tura malamai manyan makarantun koyan aikin malunta da kwalejojin kimiyya da fasaha domin gogewa a harkar ...
Sauran dalilan sun hada da...