APC za ta rika bai wa ‘ya’yan ta masu biyayya manyan mukamai
A taron manyan jam'iyya, an jinjina wa shugabannin APC wadanda su ka watannin baya.
A taron manyan jam'iyya, an jinjina wa shugabannin APC wadanda su ka watannin baya.
Ya ce wannan abub ne mai matukar muhimmanci domin kara karfafa tiraku da ginshikin tafiyar da mulki a kasar nan.
Tuni dai wannan kari ya haifar da maganganu, har mutane da dama na tuna mulkin Jonathan.
Buhari ya ce shawarar sa shine a rusa kwamitin gudanarwar jam'iyyar, a nada sabo da zai shirya zaben gangami na ...
Duka mambobin jam'iyyar da suka halarci taron sun amince da nadin Mala Buni shugaban jma'iyyar.
An rika ba su kudaden kai-tsaye daga Babban Bankin Najeriya (CBN) daga cikin kudaden Paris Club, da sunan lamuni.
Gwamnan jihar Yobe Mai-Mala Buni ya bayyana cewa gwamnati za ta yi wa malaman makarantun gwamnati jarabawar kwarewa a jihar.
APC ta zarge shi da yi wa jam’iyya zagon-kasa da sauran laifukan da suka karya dokar kundin tsarin jam’iyyar na ...
Kwamitin wanda ke karkashin Gwamna Simon Lagong na Filato, ciki har da Boss Mustapha, Sakataren Gwamnatin Tarayya.
Maina ya fadi haka ne da yake hira da gidan Talabijin din Channels.