Buni ya lashe zaɓen Yobe, ya ‘ Binne’ sauran ƴan takara kaf ɗin su da kuri’u 317,113
Farfesa Umaru Pate jami’in hukumar zabe na INEC ne ya sanar da sakamakon zaben a Damaturu babban birnin jihar a ...
Farfesa Umaru Pate jami’in hukumar zabe na INEC ne ya sanar da sakamakon zaben a Damaturu babban birnin jihar a ...
Mala-Buni ya bayyana haka da ya ke ganawa da iyalan marigayin a fadar gwamnatin jihar ranar Talata.
Sai dai kuma hukumar ta rubuta wa APC cewa ba za ta yi aiki da wannan wasika ba wanda gwamnan ...
" Dukkan mu 19 mun gana da shugaba Buhari kuma ya amince mana mu je mu yi abinda ya dace ...
Lukman dai ya yi ƙaurin suna wajen ragargazar tsarin shugabancin APC na ƙasa, ko kuma shugabannin su kan su.
An naɗa Kwamitin Tafiyar da APC cikin 2020, a ƙarƙashin Mala Buni, cikin 2020, bayan jam'iyyar ta wancakalar da Adams ...
Gwamna Mala Buni yana yi wa mutanen jihar Yobe fatan Alkhairi da fatan ayi sallah lafiya.