Alkali ya daure wasu mata da suka gwabgwabje bakunan juna a Mararraban Abuja
Alkalin kotun Abubakar Tijjani ya bai wa matan zabi su biya naira 5,000 ko zaman kurkuku na wata uku.
Alkalin kotun Abubakar Tijjani ya bai wa matan zabi su biya naira 5,000 ko zaman kurkuku na wata uku.
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.
Mary ta ce ta mahaifiyarsa da ta ga bai dawo ba sai ta nemi ‘yan uwa da makwabta su a ...