An daure wani matashi a dalilin barazanar kisa da yake yi wa makwabcin sa byAisha Yusufu August 4, 2018 Bayan haka kotu ta ba Okon zabi ko ya zauna a kurkuku ko ya biya taran Naira 8000.