CORONAVIRUS: Gwamnonin Arewa maso Yammacin Najeriya na yunkurin dakatar da sallolin jam’i da sallar Juma’a a yankin
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badarau ya sanar da haka a hira da yayi da BBC Hausa ranar Alhamis.
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badarau ya sanar da haka a hira da yayi da BBC Hausa ranar Alhamis.
Daga nan kuma sai wani mutum daya ya kamu da cutar shima bayan ya dawo daga kasar Singapore.