Gwamnatin Jigawa ta maida wa Alhazan jihar kudin guzirinsu da ya yi rara a hajin Bara
Kakakin hukumar Ibrahim Hashim ne ya sanar da hakan wa kamfanin dillancin labaran Najeriya a Dutse ranar Laraba.
Kakakin hukumar Ibrahim Hashim ne ya sanar da hakan wa kamfanin dillancin labaran Najeriya a Dutse ranar Laraba.
Jihar Kano ce ta samu kaso mafi yawa da Kujeru 6,602 inda jihar Imo ta samu mafi karancin kaso da ...