Gwamna Bala ya gwangwaje Alhazan Bauchi da kyautar Riyal 300 kowannen su
Gidado ya ce gwamnan ya raba wa mahajjatan wannan kudi ne yayi da ya kai ziyara masaukin yan asalin jihar ...
Gidado ya ce gwamnan ya raba wa mahajjatan wannan kudi ne yayi da ya kai ziyara masaukin yan asalin jihar ...
Shugaban sashen kula da lafiyar Alhazai Isman Galadima, ya bayyana cewa Alhazai 13 ne suka rasu a lokacin aikin Hajji ...
Ubandawaki ya ƙara da cewa hukumar su ta fara amfani da bin wannan tsari bayan ta tuntuɓi waɗanda ya kamata.
A jiya mahukunta su ka ce mana gwamnatin Jihar Filato ce ba ta saki kuɗaɗen da ya ma'aikatan kula da ...
"Zai huta a Paris da Landan, daga can kuma ya je Umrah Saudi Arabiya. Kuma a can zai fara azumin ...
Masu yin Ɗawafin za su sanya farin harami, inda kafin su ƙarasa sai sun hallara a ƙofar shiga Ka'aba mai ...
Musulmai 60,000 KADAI za su yi aikin Hajjin 2021, wadanda sun kunshi 'yan asalin kasar Saudiyya da sauran daga kasashe ...
Mahukunta a kasar Saudiyya sun sanar da rage yawan raka'o'in sallar Taraweeh daga 20 zuwa 10 a Azumin Ramadan din ...
Babu buda baki, Itikafi an kuma rage yawan raka'o'in Taraweeh a masallatan Makka da Madinah
Ma'aikatar aikin haji ta kasar Saudi Arabiya ta sanar cewa baki ba za su halarci kasar domin yin aikin Haji ...