Gwamnatin Buhari ce ke rura wutar tashin tashina da ake ta samu a Kasar nan – TY Danjuma, kungiyar Dattawan Kiristocin Arewa
Kungiyar ta fadi haka ne a wata ganawa da tayi a Abuja ranar Alhamis.
Kungiyar ta fadi haka ne a wata ganawa da tayi a Abuja ranar Alhamis.
iyalai 99,427 ne suka rasa muhallansu sanadiyyar wannan rikici inda hakan yasa akayi hasarar dokiyoyi masu yawa.
Dole duk makiyayin da yake shirin zama a Benue ya bi doka.
Bayan haka Adole yace ma'aikatansa sun gano harsashen bindigar boye a wajen kwanan makiyayan.
Ya yi tsokacin cewa rashin kyakkyawar sadarwa da fahimtar juna akasari ke haddasa rigingimun Fulani da makiyaya.