Yadda rikicin manoma da makiyaya ya sake cin rayuka da dama a Jihar Neja
Wani mummunan faɗan da ya ɓarke tsakanin manoma da Fulani makiyaya, ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dama a ranar ...
Wani mummunan faɗan da ya ɓarke tsakanin manoma da Fulani makiyaya, ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dama a ranar ...
Kwamishinan ya ce gwamnati ta yi haɗin-gwiwa da rundunar NSCDC domin kafa Dakarun Kare Manoma, waɗanda ta kira Agro-Rangers Squard
Sun bayyana cewa su na fargabar kada mazauna yankunan da aka yi kashe-kashen su kai masu harin ramuwar-gayya domin su ...
Shugaban MACBAN na Ƙasa, Bala Ngelzarma ne ya bayyana haka, yayin wani taron daya kira na ganawa da manema labarai ...
Mazaunan kauyen sun ce Sojan, mai suna Danlami Danjuma na daya daga cikin sojojin da suka zo kauyen domin sasanta ...
Wani mazaunin karamar hukumar Idris Madaci ya bayyana wa wakilin PREMIUM TIMES cewa makiyayan ne suka fara kai wa manoman ...
An kashe Abba Ali da Umar Sani a kauyen Madaci sannan da Aliso a kauyen Iyo da ya zo aiki ...
Tugga ya ce maharan sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliya 20 amma kuma iyalan marigayin suka ce ...
Ministan Harkokin Noma, Suleiman Adamu ne ya damƙa masu filayen a ranar Juma'a, bayan kammala wani aikin noman rani da ...
Malami ya ce hana kiwo a fili da wasu gwamnonin kasar nan suka yi daidai yake da a ce an ...