Kada Buhari ya kuskura ya ce zai sake takara, ya hakura hakanan, Inji Babangida
Ba fatattakar bane matsalar, gano bakin zaren ne har yanzu wannan gwamnati ba ta iya yi ba.