ZABEN FIDDA DAN TAKARA: Wane gwanin PDP zai iya cirar tuta?
Ko ma dai me kenan, za a tantance a ranar 5 Ga Oktoba mai zuwa.
Ko ma dai me kenan, za a tantance a ranar 5 Ga Oktoba mai zuwa.
Sai ya ce ai ba za ta taba yiwuwa ya ba ‘yan tabare dama su kassara siyasar jihar Rivers ba.
Jam’iyyar adawa, PDP ta bada sanarwar fara saida fam ga dukkan masu sha’awar fitowa takarar mukaman siyasa daban-daban a zaben ...
Duk sai da na tabbata anyi abin da ya kamata kafin wa'adin mulkina ya cika.
Makarfi ya fadi haka ne a ziyarar neman kuri'u daya kai jihar Filato.
Makarfi zai fafata da irin su tsohon gwamnan jihar Jigawa Sule Lamido.
A bukin wanke sabbin masu canza shekar da akayi a garin Zonkwa, karamar hukumar Zangon Kataf, tsohon shugaban jam'iyyar PDP, ...
Jma'iyyar APC ta yi shelar cewa bata bata katin zama dan jam'iyya a hedikwatar ta.
" Mun amince da yadda ya ke mulkin Najeriya, kuma za mu ci gaba da mara masa baya.
Shekaru ya yi Kira ha mutanen Jihar da su yi katin zabe.