Kashi 20 na yaran da suka kammala firamare a Najeriya ke iya karatu -Bankin Duniya
rahoton ya yi kira da a dauki kwararan matakai da kuma karin ingantaccen tsari.
rahoton ya yi kira da a dauki kwararan matakai da kuma karin ingantaccen tsari.
Ya ce zai cigaba da yin bincike kan sauran magungunan da yake aiki a kai.
" Idan aka ci gaba a haka hana ‘ya’yan mu karatun Boko zai yi."
Ba a kama wanda ya ba yaran biskit din ba.
Yanzu dai kusan shekaru hudu kenan tun bayan sace wadancan daliban da aka yi.
Matara ta yi karo da wata babbar mota ne
Ana na dalibai maganin tsutsan ciki.
Za ayi haka ne a wannan shekara.
Masinjan ya yanke jiki ne ya fadi a daidai yana kokarin yi wa 'yan uwan sa bayani.
Karin ya shafi sabbin dauka da tsoffin daliban.