Zan sake gina Ajujuwan da aka kona a Lokoja, ba zan karaya ba – Inji Dino
Bayanai da suka iske mu, har yau ba a san ko su wane suka banka musu wuta suka kone kurmus ...
Bayanai da suka iske mu, har yau ba a san ko su wane suka banka musu wuta suka kone kurmus ...
Bayanai da suka iske mu, har yau ba a san ko su wane suka banka musu wuta suka kone kurmus ...
Kakakin Jami'ar Adamu Bargo ne ya sanar wa Kamfanin Dillancin Labarai wannan ci gaba da jami'ar ta samu.
Shi dai wannan abinci gwamnatin tarayya ce take ciyar da daliban makarantun gwamnati dake fadin kasar nan.
Tuni an baza 'yan sanda sa jami'an sirri domin zakulo wannan hatsabibin mutum domin hukunta shi.
An yi kira ga hukumomin makarantar da su inganta tsafta a tsakanin dalibai.
Okunuga, mai shekaru 21 da haihuwa, an gurfanar da shi ne a Kotun Majistare ta Ikeja, Lagos a yau Alhamis.
Ya ce a karamar makarantar sakandare kuma akwai dalibi 68 ga kowane malami daya, babbar sakandare kuwa dalibai 46 ga ...
A wancan karon dai Salkida dalibai 15 ne suke a raye.
Iyayen daliban da aka sace tare da shgabannin yankin ne suka tarbe su yayin da suka isa garin.