LEGAS: APC ta yi dakyar-na tsere, ya fi dakyar-aka-kama-ni byAshafa Murnai February 26, 2019 0 Buhari ya samu kuri’u 580,825, shi kuma Atiku ya samu 448,015.