Majalisar dokokin Jihar Kaduna ta amince da dokar sai ma’aurata sun yi gwaji kafin suyi aure a jihar
Duk wani malamin asibiti da ya ba da shaidar karya zai biya taran naira N200, 000.