Buhari ya dakatar da fara aiki da Dokar Tilasta Cin-gashin-kan Majalisu da Bangaren Shari’ar Jihohi -Gwamna Fayemi
Wannan doka ta haramta wa gwamnonin jihohi rike wa Majalisar Dokokin Jiha da bangaren shari'ar jihar dukkan hakkokin su.