Mutanen garin su Abiola na so a kara wa Buhari wa’adin mulki
Basaraken mahaifar marigayi MKO Abiola, wanda ya lashe zaben 12 Ga Yuni, 1993, ya yi kira da a kara wa ...
Basaraken mahaifar marigayi MKO Abiola, wanda ya lashe zaben 12 Ga Yuni, 1993, ya yi kira da a kara wa ...
A yau ne Shugaban Majalisar Tarayya, Yakubu Dogara ya karanta takardar da Jagaba ya rubuta wa malajisa a matsayin sanarwar ...
Majalisar Wakilai ta amince da kudirin da Gbilah ya gabatar, a kan harin da sojoji suka kai a garin Naka.
Majalisar Tarayya bata da masaniya game da wannan kudi da aka cire.
Sun kuma sake tada batun wasu kudirori da dama wadanda shugaban ya ki sa musu hannu har guda tara.
Sauran kudirorin sun hada da na jami’an kiwon lafiya, kudirin cibiyar kula da basussuka da na jami’ar Wukari.
Majalisar Tarayya ta amince da kafa kwamitin mai karfi wanda zai bincike yadda aka yi sakacin da ya haifar da ...
Dogara ya ce jikin jam’iyyun duk ya yi laushi.
Ya ce kwamitin dai ya kammala aikin sa, kuma sai majalisa ta koma bayan hutu ne za ta tattauna rahoton ...