Majalisar Tarayya ta bada odar kamo Gwamnan CBN, Akanta Janar da shugabannin kamfanonin fetur 17
Bada sammacin kamo su ya biyo bayan shawarar da ɗan kwamitin mai suna Fidelis Uzowanem ya gabatar a zaman kwamitin ...
Bada sammacin kamo su ya biyo bayan shawarar da ɗan kwamitin mai suna Fidelis Uzowanem ya gabatar a zaman kwamitin ...
Bamidele ya faɗi haka ne a ranar Alhamis, lokacin da aka fara mahawara da maƙabala kan kasafin na 2024, a ...
Ningi, wanda Sanata ne daga Jihar Bauchi, ya yi wannan magana ce a cikin takardar bayan taron da suka gudanar ...
Musanman Tinubu ya roƙi da a gaggauta tsetstsefe kasafin, ta yadda za a fara aiki da shi tun daga ranar ...
Sashen ya halasta wa wakilan zaɓen 'yan takara kawai za su yi zaɓen ɗan takara a lokacin taron gangamin jam'iyya.
Dubi da karin kasafin Naira biliyan 82, kasafin shekarar 2023 na jihar yanzu ya kai Naira biliyan 350.
Baya ga cewa naɗin haramtacce ne, sannan kuma barazana ce da kuma hatsarin gaske ga ɗorewar dimokraɗiyya a Najeriya
Sannan kuma a ciki akwai Naira biliyan 5.1 da za a kashe wajen gyaran makarantu 100 a cikin kwanaki 100 ...
Daga nan ya lissafa sauran waɗanda za a riƙa bari su na shiga taron Majalisar Zartaswa, waɗanda ya ce sun ...
Shi ma Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin da Bulaliyar Majalisar Dattawa, Ali Ndume da Sanata Sani Musa daga Jihar ...