Tinubu ya watsa wa gwamnoni kasa a ido, ya ce bai amince da shawarar NEC ba, kuma ba zai janye kudirin sake fasalin haraji ba
Shugaban kasa Bola Tinubu ba zai janye kudirin sake fasalin haraji daga majalisar ba, sabanin shawarar da majalisar tattalin arzikin ...