Mukan yi tafiyar kilomita 100 zuwa asibiti daga kauyen mu a jihar Kaduna
Wani magidanci Mohammed Adamu ya koka kan wahalhalun da mata masu ciki ke fama da su a kauyen.