KOWACE MACE MAYYA CE: Kowace mace na da nau’in maita a jikinta, mai kyau ko mara kyau – Basaraken Oni
Ogunwusi ya fadi haka ne da yake tattaunawa da gungun mata ƴan wasan kwaikwayo a lokacin da suka kawo masa ...
Ogunwusi ya fadi haka ne da yake tattaunawa da gungun mata ƴan wasan kwaikwayo a lokacin da suka kawo masa ...
A wannan watan ne Adama ta haihu inda ita Zainab ta bata kyautar kwalban manja daya da naira 200 domin ...
An kashe tsohuwar ne a kauyen doka da ke kusa da garin Bauchi, bayan an zargi tsohuwar da maita.
Kwamishinan rundunar ‘Yan sandan Jihar Moses Jitoboh ne ya sanarwa manema labarai haka a garin Adamawa.