An Damke Maina a Jamhuriyar Nijar, bayan ya jefa Sanata Ndume cikin tsomomuwar beli
An tsare Ndume inda mai shari'a ya ce idan ba a samu Maina ba, to kotu za ta kwace naira ...
An tsare Ndume inda mai shari'a ya ce idan ba a samu Maina ba, to kotu za ta kwace naira ...
Lauyan EFCC ya roki kotu ta tilasta wa Ndume ya mika jinginan kadaran da aka yi sannan kuma a cafke ...
Cikin 2013 ne gwamnatin Goodluck Jonathan ta kori Maina daga aiki, kuma ya gudu ya bar kasar.
Masu sukar irin takun mulkin Buhari sun ce, ya na ta walle-walle da rahoton ne, har ‘yan Najeriya su manta ...
Maina ya fadi haka ne da yake hira da gidan Talabijin din Channels.
Mai yiwuwa idan aka yi wa wannan nazari rubutun zube, mai karatu zai dauki lokaci kafin ya fahimta. Don haka, ...
“Mu na son mu cire wani tunani ko kokwanto a zukatan jama’a cewa babu wasu gidaje 222 a ko’ina dawai ...
Kwamitin kuma ya nemi a kara masa lokacin yin binciken da ya ke a kan yi yanzu.
Dukkan kiraye-kirayen da jama’a su ka rika yi suna cewa Shugaban Kasa ya tsige Dambazaau da Malami, sun bi ta ...
Maina ya kasance a boye tun bayan da PREMIUM TIMES ta fallasa labarin maida shi aiki da kuma shigo da ...