ƘARƘAF KUMA KANKAT: Kotu ta ƙwace ilahirin kadarorin Abdulrasheed Maina da ke Abuja, Kano, Kaduna da Nasarawa
Mai Shari'a Joyce ta ce EFCC ta yi namijin ƙoƙari sosai wajen tabbatar wa kotu cewa da kuɗaɗen sata Maina ...
Mai Shari'a Joyce ta ce EFCC ta yi namijin ƙoƙari sosai wajen tabbatar wa kotu cewa da kuɗaɗen sata Maina ...
Dama kuma a cikin Nuwamba 2022 ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta jaddada ɗaurin shekaru 14 da Babbar Kotun Tarayya ta ...
Wannan tuhumar daban ta ke da wadda aka rigaya aka yanke masa ɗaurin shekaru 8 a kirkuku, a cikin Nuwamba, ...
Mai Shari'a ya ce kuɗin da Maina ya sata ya yi sanadiyyar kassara gidajen ɗimbin jama'a tare da talauta masu ...
Maina wanda Mai Shari'a Okon Abang ya ce ya saci kuɗaɗen a lokacin da ya ke Shugaban Kwamitin Gyaran Tsarin ...
Shi dai Ihuoma ya bayyana cewa ya bayar da shaida ne kawai bil-hakki da gaskiya, ba tare da an biya ...
Bayan Mai Shari’a ya saurari bangarorin biyu, ya bayyana cewa “to ni kun raba min hankali, na rasa wanda zan ...
Mai Shari’a Okong Abang ne ya shaida masa cewa ya shirya fara shari’a a cikin watan Janairu, 2021.
Ruqayyah ta bayyana shigarwa da gabatar da bayanai dalla-dalla a gaban kotu, kafin a zo ranakun kira da gabatar da ...
Ruqayyah ta bayyana shigarwa da gabatar da bayanai dalla-dalla a gaban kotu, kafin a zo ranakun kira da gabatar da ...