Audu Maikori ya lallasa gwamnatin Kaduna a Kotu, za ta biya shi miliyan 10
Kotun ta tabbatar da hukuncin babbar kotu da ta yanke irin haka kafin gwamnatin Kaduna ta daukaka kara.