KADUNA: Duk ma’aikacin Asibiti da Malamin jami’an da ya shiga yajin aiki ya zama korarre – El-Rufai
Gwamnati ta ce da gangar wasu ma'aikatan asibitocin jihar suka ki duba marasa lafiya da sunan wai suna zanga-zanga.