Shugaban karamar hukuma ya biya wa dalibai 500 kudin jarabawa byAisha Yusufu October 1, 2019 0 Ya yi kira ga duk yaran da gwamnati ta dauki nauyun su da su maida hankali wajen karatunsu.